Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Kalli shirin Labarina Season 4 Episode 9 na wannan satin

Shirin Labarina shiri ne mai dogon zango wanda a yanzu ya sami daukaka da kuma a wajan Jama’a masu kallon shirin Fina-Finan Hausa, wanda a yanzu shirin yake neman zama kan gaba cikin shirin Fina-Finai masu dogon zango wanda a turance ake kira da Series.

Advertising

Idan bazaku manta ba a shirin Labarina na wancan satin da ya gabata a tsaya da inda Baba Dan Audu ya bayyana cikin arziki lokaci guda, wanda kowa yayi mamakin da.

Inda har ma Mahaifiyar Mahmud yake zargin sa da cewa tsafi yayi da Mahmud ya sami wannan arzikin da har ya sayi Mota da dauran abubuwan more rayuwa.

Kamar yadda kuka sani dai har yanzu ana cigaba tsakwakiyar neman Sumayya wanda masu garkuwa da Mutane suka sace ta, inda suka dagawa mahaifiyar ta hankali inda ake ganin zuwa gaba idan ba’a sami Sumayya ba to Mahaifiyar ta zata iya shiga cikin wani halin.

Advertising

A shirin Labarina na wancan satin an tsaya a zango na hudu 4 kashi na takwas 8 wanda a turance ake kira da Season 4 Episode 8, inda a wannan satin kuma za’a haska zango na hudu 4 kashi na tara 9 wato Season 4 Episode 9.

Kalli shirin Labarina Season 4 Episode 9.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button