Labaran Kannywood

Kalli Yadda wasu Jaruman Kannywood suka wallafa bidiyo tare da ‘Yayan su da suka dauki hankulan Jama’a

Kamar yadda kuka sani Jarumar Masana’antar Kannywood sukan wallafa bidiyon su tare da ‘Yayan da suka haifa a shafin su na sada zumunta Instagram, domin nuna farin ciki da kuma godiya ga Allah da ya basu wadan nan ‘Yayan.

A yau kuma mun sami wata bidiyon wanda Tashar Gaskiya24 Tv dake kan manhajar Youtube ta wallafa inda muka ga wasu daga cikin Jaruman Kannywood suna nuna soyayya ga ‘Yayan da suka haifa.

A cikin bidiyon zakuga yadda ake nuna Jaruman tare da ‘Yayan su daya bayan daya inda suke wasan nuna kauna tare da ‘Yayan nasu.

Ga bidiyon nan domin ku kalla.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button