Uncategory

Kalli Wasu Fitattun Jaruman Kannywood Wanda su da Yayan su duk Mawaka ne.

Kyan da ya gaji Ubansa, Kalli Wasu Fitattun Jaruman Kannywood Wanda dasu da Yayan su duk Mawaka ne,

Masana’antar Kannywood ta shahara wajen kawo fina finai da kuma yaye sabbin mawaka da yan Film, idan ana maganar yan Film a Nigeria dole sai an saka kannywood a ciki kasancewar tana daya daga cikin manya.

Wasu fitattun jarumai a masana’antar kannywood Adam A Zango da Ty Shaba sun tsunduma ya’yan su cikin harkar wakokin Hausa, wanda hausawa kecewa kyan da ya gaji ubansa.

Haidar Zango

Ga cikaken Bidiyon me dauke da yaran da iyayensu dakuma sunayen wakokin su.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button