Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Sabuwar Jaruma a Kannywood Sumayya Galadi ta sake yin raddi akan Mutanen da suke son ganin an hanata shirin Fim da kuma TikTok

Wata sabuwar Jaruma a Masana’antar Kannywood mai suna Sumayya Galadi ta sake yin martami akan wadan da suke furta cewa za’a hanata yin harkar Fim, da kuma wadan da suke mata raddi akan tama anfami da TikTok.

Advertising

Kamar yadda kuka sani a yanzu wannan dandalin na TikTok yana neman lalata ‘Yam matan wannan zamani duba da yadda suke sheke ayar su a dandalin na TikTok.

Wanda yanzu haka Jama’ a suke bada goyon bayan a rufe wannan dandalin na TikTok sabida badakalar da akw a cikin sa, domin samin saukin abubuwan da ‘yawancin ‘Yam mata suke a ciki na wallafa bidiyoyin da basu dace ba.

Wani mutum mai ragin Kare hakkin Dan Adama Muhammad lawal Gusau inda ya nuna cewa, yar babban gida ce a Jihar Zamfara wanda ta tsere ta shiga harka Fim ba tare da sanin iyaye ta ba.

Advertising

Domin kuji cikekken labari akan wannan abin da yake faruwa sai ku kalli bidiyon dake kasa.

Ga bidiyon nan domin ku kalla.

https://youtu.be/oYPDSamJtfI

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button