Advertising
Advertising
Labarai

Yan bindiga sun kai hari jirgin kasa kaduna Abuja wanda ke dauke da Mutun kusa 970

Wasu ‘yan ta’adda da ake kyautata zaton ‘yan bindiga ne sun tayar da bama-bamai a titin jirgin kasa na Abuja zuwa Kaduna tare da yin nasarar hana shi.

Advertising

Daya daga cikin fasinjojin da ya tabbatar da faruwar lamarin a wata wayar tarho ya ce maharan sun kewaye jirgin, inda suka rika harbe-harbe.

A halin yanzu dukkan fasinjojin suna kwance a kasan jirgin. ‘Yan bindigar dai suna harbi kai tsaye. Muna cikin babban hadari,” in ji na
fasinjojin da suka firgita.

Akwai akalla fasinjoji 970 a cikin jirgin, a cewar majiyoyin hukuma da suka saba da aikin jirgin.

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button