Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

wasu jaruman kannywood mata 45 da sukai tashe a lokacin su yanzu kuma sun zama yan kallo.

Wasu jaruman kannywood mata guda 45 da sukai tashe a masana’antar yanzu muka suka zama yan kallo a harkar.

Advertising

Masana’antar Kannywood ta kasance mai nada jarumai daga baya kuma tauraransu ya dishahe, kannywood na daya daga cikin Masana’antar film din da suke saka sabbin jarumai suyi tashe na yan wasu lokutan daga baya kuma su kwantadama.

Zaku iya kallon jerin wannan jarumai ta hanyar kallo wannan Bidiyon dake kasan wannan rubutu.

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button