Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Yadda aka gudanar da gasar karatun Alkur’ani mai girma a tsakanin wasu jaruman Kannywood guda 7

A cikin wata bidiyo da muku damu daga Tashar Gaskiya24 Tv wanda ta suka wallafa akan Jaruman Kannywood guda bakwai 7, daga cikin Jaruman sun hada da.

Advertising

• Malam Ali na shirin Kwana Casa’in

• Lawan Ahmad na shirin Izzar So.

• Nazir M Ahmad Sarkin Waka.

Advertising

• Aisha Aliyu Tsamiya.

Munga wadan nan Jaruma a cikin bidiyon inda aka jero su daya bayan daya kowanne daga cikin su yana karatun Alkur’ani mai girma, sanann kuma ana bukatar a tantance wa yafi iya karatun Alkur’ani a cikin su.

Domin ku kalli wannan bidiyon gasar karatun Alkur’ani da Jaruman Kannywood din suke sai ku kalli bidiyon dake kasa, sannan kuma ana bukatar ku kalli bidiyon har karshe domin tantance wanda ya cinye gasar karatun.

Ga bidiyon nan domin ku kalla kai tsaye.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button