Labaran Kannywood
Yadda aka kai Jaruma Laila ta shirin Labarina “Maryam Wazeery” dakin Mijin ta cikin karramawa
Kamar yadda kuka sa anyi shagali kala-kala da Dinner a Auren Jarumar shirin Labarina mai dogon zango Laila wato Maryam Wazeery, inda Jama’a da dama suka mata fatan alkairi da kuma addu’ar zaman lafiya tare da Mijin ta.
Advertising
A yau kuma mun kawo muku cikekkiyar bidiyon da aka kai Jarumar Laila dakin Mijin ta wanda a Hausance ake cewa daukar Amarya, inda abokanta na arziki da kuma ‘Yan uwa suka rakata dakin Mijin nata.
Har a yau dai Jarumar tana samin addu’a da fatan alkairi a wajan masoyan ta sabida Auren da tayi domin Aure shi ne yake naga darajar duk wata ‘Yar Mace.
Domin ku kalli yadda aka ka Jaruma Laila wato Maryam Wazeery dakin Mijin ta cikin karramawa da, sai ku kalli bidiyon dake kada.
Advertising
Ga bidiyon nan domin ku kalla.
Advertising