Bazamu bari sanyi ya kashe mu ba ko ku aure mu ko muyi Wuff da ‘Iyayan ku Zabi ya rage naku, cewar Jamila Ibrahim shugabar Home of Solace
Shugabar Home of Solace Jamila Ibrahim tayi wata wallafa a shafin ta na sada zumunta Facebook inda Jama’a suka yi ta cece-kuce akan abin da ta wallafa, inda a cikin wallafar take cewa.
2022 ba sauki bazamu bari sanyi ya kashe mu ba ko ku aure mu ko muyi Wuff da ‘Iyayan ku, Zabi ya rage naku.
Bayan wannan wallafar fa tayi nan da nan Jama’a suka fara tofa albarkacin bakin su a sashen ta na tsokaci, har ma da masu yi muhawara wasu kuma suna biye mata inda suka mai da abin dai wasa.
Ga kadan daga cikin wandan suka tofa albarkacin bakin su akan wallafar da Jamila Ibrahim tayi a shafin ta na sada zumunta Facebook kan cewa, 2022 ba sauki bazamu bari sanyi ya kashe mu ba ko ku aure mu ko muyi Wuff da ‘Iyayan ku, Zabi ya rage naku.
Ankabuut GizoGizo yace: WW Idan kikayi wuff da babana ma haba takaini dama nadade ban Ieka Lagos ba.
Ibrahim Jamila ta maidawa da Ankabuut GIZOGiZO da martani kamar haka: duniya zaka shiga kenan.
Sai shi kuma Ankabuut GizoGizo yace mata: zanje alluran Corona ne.
Jamila Ibrahim ta kara maidawa da Ankabuut GIZOGIZO da martani cewa: awww toh kaga a matsayin na maman ka sai in saka maka albarka.
Sannan shima Ankabuut GizoGizo yace: Gaskiya Karn nagode mamana.
Sannan Jamila Ibrahim ta mai da masa da martanin karshe da cewa: yawwa my son,