Labaran Kannywood

Dalilan da suka saka aka dena ganin salma kwana chasa’in a shirin da arewa24 ke haskawa.

Wasu dalilai sun fito na dena ganin jarumar shirn Film din kwana chasa’in Salma yar gidan gwamna.

Daraktan shirin kwana chasa’in ya bayyana kwararan abin da yasa aka dena ganin salma aka fara ganin wata bakuwar fuska a cikin shirin.

Daraktan yace suma ba’a san ransu irin haka yake faruwaba, duk da dai shiri mai dogon zango ya gaji haka ba kuma a kansu aka fara ba.

Ku kalli cikakiyar hira da daraktan a Bidiyon dake kasan wannan rubutun.

kwana chasa’in

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button