Labaran Kannywood
Kalli yadda Mawaki Ado Gwanja tare da Matar sa suke rawar da ta dauki hankulan Jama’a a wajan wani biki
Kamar yadda kuka sani Ado Gwanja Ficaccan Jarumi ne kuma mawaki a Masana’antar Kannywood wanda tauraruwar sa take haskawa a yanzu, wanda a shekarun baya yake fitowa a matsayin dan Daudu a shirin Fina-Finai.
Advertising
A yau ne muka sami wata bidiyon Ado Gwanja tare da Matar sa suna taka rawa a wajan biki wanda rawar tasu ta dauki hankulan jama’ar da suke wajan, kamar tadda zaku ga bidiyon a kasa.
Tashar Gaskiya24 Tv ita ta wallafa wannan bidiyon inda muka ga Jarumi kuma Mawaki Ado Gwanja da Matar sa suna cashewa a wajan wani biki.
Ga bidiyon nan domin ku kalla kai tsaye.
Advertising
Advertising