Advertising
Advertising
Labarai

Bidiyon: An Rakashe wani ango da kayan abinci wanda zai kai shekaru uku ba tare da ya siya komai ba.

Ango Anyi Goshi, An Kaiwa Ango Kayan Gaarar Da Zaifi Shekaru Biyu Suna Ci Da Amaryarsa

Advertising

Wani bidiyo da yay yawo a kafar sadarwa shine ta yadda aka hango yadda wani ango dan sa’a ya auri amaryar da aka kaimasa ita da kayan gaarar da zai kusa shekaru biyu zuwa sama yana amfanin da kayan abinchi ba tare da ya sayi ko dunkule ba

Kamar yadda kuka sani kayan gaara wani al’adace ta malam bahaushe wadda idan kayi aure gidan amarya suke kaiwa gidan miji wasu kayan abinchi da zai iya daukarsa kwanaki ,watanin wasu ma har shekara ba tare da ango ya sayi kayan abinchi ba ,inda hakan yakan daga hankulan wasu daga cikin iyayen amarya da basu da halin yi, dan kar ya zamo wa yarsu abin gori a wajen ahalin mijinta

sai dai a wani bangare ango yakan ce baya so akai musu kayan gaara domin daman bida’a ne bawai dole bane a musulunchi sai anyiwa amarya kayan gaara

Advertising

sai dai duk da kasancewar yadda yan kasar nijeriya ke kabar kebara yasa wasu iyayen amarya sukayi kayan garar da ya dauki hankalin a kafar sadarwa kamar yadda aka wallafa bidiyan a kafar youtube a Tashar Hausapro Tv

https://youtu.be/Mcmmwv18Y4w

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button