Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

An bayyana wani sirri tare da yin sharhi akan wasu Jaruman Kannywood Mata wanda ba ‘Yar Kasar Nageriya bane

Kamar yadda wasun ku suka sani akwai Jaruman Masana’antar Kannywood Mata wanda ba ‘Yan kasar Nageriya ba, sun zo ne daga wasu kasashen domin gudanar da harkar Fim.

Advertising

A cikin wata bidiyo da tashar Gaskiya24 Tv ta wallafa a wannan lokacin sunyi sharhi akan Jaruman da suka shigo Kasar Nageriya domin yin shirin Fim, sannan kuma da wahalar da suka sha.

Daga cikin Jaruman da aka yi sharhin a kan su a akwai Jaruma Hadiza Gabon wanda a lokacin da tazo Kasar Nageriya kwata-kwata bata jin yaren Hausa, inda daga baya ta koya sannan kuma ta sami daukaka a Masana’antar Kannywood.

Sai kuma Jaruma Amal wanda tayi sharafin ta a kwanakin baya ita ma ta kasan ce ba ‘Yar kasar Nageriya ba domin tazo ne daa wata kasar domin gudanar da harkar Fim, kamar yadda Jaruma Hadiza Gabon tayi.

Advertising

Domin kuji Sharhin da aka yi akan wadan nan Jaruman na Masana’antar Kannywood da suka kasan ce ba ‘Yan Kasar Nageriya ba, sai ku kalli bidiyon dake wanda Tashar Gaskiya24 Tv ta wallafa.

Ga bidiyon nan domin ku kalla.

Advertising

2 Comments

  1. Magnificent items from you, man. I’ve be aware your stuff previous to and you’re
    just too fantastic. I actually like what you’ve bought right here, really like what you’re saying and the way
    in which through which you are saying it. You’re making it enjoyable and you continue to take care
    of to stay it smart. I cant wait to learn far more from you.
    This is really a terrific website.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button