Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Ganin hoton diyar jarumin kannywood mudassir yabawa mutane mamaki.

Jarumin kannywood mudassir wannada akafi sani da barkeke ya bayyana hoton Babbar yarsa wadda shekarunta a kalla sukai 17. Gami da zuba mata adu’a da shi albarka.

Advertising

Ya kuma bayyana hoton sa da matarsa mai suna Zainab idan yay wani rubutu kaman haka: YAR ALBARKA, MAI BIYAYYAR AURE MAI HAKURI DA JURIYA. YADDA KIKE FARANTAMIN AKODA YAUSHE ALLAH YABIYAMIKI BUKATUNKI YAR ALJANNA MATATA ABAR ALFAHARINA

Mudassir Barkeke ya angwance da matarsa tun a shekara 2004 wanda a yanzu haka suna da yara 5 maza uku mata biyu.

Dayawa mutane basu san jarumin yana da ya’ya hakaba, aure yay albarka allah ya kara rufa asiri Ameen.

Advertising

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button