Advertising
Advertising
Labarai

Jami’an tsaro sun kama wani bararo da yake shiga gidan Mutane yin aika-aika kuma suka bukaci ya nuna musu yadda yake satar

Wani kasurgumin darawo ya nunawa ‘Yan Sanda yadda yake shiga gidan Mutane ya yi musu aika-aika.

Advertising

Jami’an tsaro sun kama wani barawo sannan kuma sun tursasa shi nuna musu yadda yake dabarun shiga gidan Mutane ya yi musu sata.

Hakika bata garin Mugane da munanan dabi’u karuwa kullum sai kara karuwa suke a Nageriya kamar sace-sacen Mutane da kuma yin garkuwa da su, ga kuma matsalar tsadar kayan masarufi ga rashin tsaro da dai sauram su.

Kuma mafi aka sarin hakan yana faruwa ne sabida rashin aikin yi da da suka addabi matasan Kasar Nageriya, wanda har kullum abin kamar kara karuwa yake.

Advertising

Domin kuwa a Nageriya matasan da suka yi karatu basa samin aikin aikin yi balantana kuma matasan da basu yi karatun ba, shi yasa matsalar take kara tsamari a Kasar ta Nageriya.

To a wannan labarin dai wani barawo ne dubun sa ta cika inda ya shiga hannun Jami’an tsaro sannan kuma Jami’an tsaron suka tisa keyar barawon zuwa gidan da yayi satar, sannan kuma ya gwada musu yadda har cikin daki duk da cewa yana kulle.

Domin kuji cikekken labarin akan wannnan badaron da Jami’an tsaro suka kama sannan kuma suka ce sai ya nuna musu yadda yake shiga gidan mutane yayi sata, sai ku kalli bidiyon dake kasa.

Ga bidiyon nan domin ku kalla.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button