Kalli zafafan hotunan Ficaccan Mawakin Kannywood Abdul D One tare da Amaryar da zai Angwance da ita Umma Salma Sulaiman
Kamar yadda a dazu muka kawo muku labarin Auren Ficaccan Mawakin Kannywood Abdul D One wanda yaro ne ga Mawaki Umar Ma Shareef, inda zai Angwance da dalleliyar Amaryar sa mai suna Umma Salma Sulaiman.
To a yanzu sun sake wallafa wasu zafafan hotunan su da suka dauki hankulan Jama’a, wanda a Turan ce ake kiran wannan hoton da cewa “Pree Wedding Picture.
Ficaccan Mawaki Abdul D One wanda shima yace a wannan karon sanyin bana ba zai zo yayi masa fintin kau ba, ma’ana shine zai Angwance da Amaryar a domin sanyin bana ya ritsa shi a gidan sa.
A kullum burin duk wani mai kwana shago shinw ya shiga daga ciki domin samun sauki a rayuwa, domim yin Aure yana kara daga darajar Mutum sannan kuma ya sami nutsuwa a ran sa.
Wanda shine a yanzu Mawakin ya fara fitar da kadan daga cikin hotunan su na kafin aure wanda a turanci ake kiran sa da “Pree Wedding Picture.
Ga zafafan honan da suka wallafa a kasa domin ku kalla.