Advertising
Advertising
Labarai

Masarautar Hausawa ta Turai ta nada Ficaccan Mawaki Ali Jita shugaban Mawakan Arewa a yanzu da Jama’a suka yi mamaki

Shahararran Mawakin Masana’antar Kannywood Ali Isa wanda kowa yafi sanin sa da Ali Ita ya sami mukamin sarauta daga masarautar Hausawa ta Turai, inda Jama’a suke mamakin samin wannan mukanin sarautar da Mawakin Ali Jita yayi.

Advertising

Mawaki Ali Jita ya wallafa wannan labarin ne a shafin sa na sada zumunta akan mukamin sarautar da aka ba shi, inda ya wallafa wani dan gajeren runutu yana mai cewa.

Masoya Atayamu Murna, Masarautar Hausawan Turai Ta Nadani Dan Amanar Masarauta,Ina Gidiya Ga Mai Martaba Dr Surajo Jankado Labbo Sarkin Hausawan Turai Da Kuma Prof Adamu Abubakar Gwarzo WAZIRIN Hausawan Turai #DanAmanaturai.

Bayan haka kuma sai muka sami wata bidiyo daga Tashar “Top Hausa” dake kan manhajar Youtube, inda suka kawo cikekken bayani akan nadin sarautar da aka yiwa Mawaki Ali Jita.

Advertising

Ga bidiyon nan domin ku kalla kai tsaye.

https://youtu.be/qDxhoDXAIZE

Sannan ga wasu hotunan da aka wallafa wanda suke tabbatar da wannan natin sarautar da aka yiwa shahararran Mawaki Ali Isa Jita.

Ga hotunan a kasa domin ku kalla.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button