Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Yanzu Wani labari ya bulla kan cewa Jaruma Rahama Sadau ta zubar da ciki sannan ta bayyana wani al’amari akan munanan halayen ta

A nan kuma wannan mai jan hankali da kuma yin nasiha a dandanlin TikTok wanda a kwanan nan ya aika da budaddiyar wakisa ka ga Sheikh Isah Ali Fantami akan cewa a rufe dandalin TikTok.

Advertising

Shi ne a yanzu yayi magana akan Jarumar Kannywood Rahama Sadau da nufin jan hankali ko yi mata nasiha akan wani abu da yake kokwanto, amma duk hakan ya mata nasiha idan hakan ya kasan ce gaskiya ne.

Akan abin da Malamin yake son yi mata nasiha inda yake zargin an ce ta wallafa a kafafan sada zumunta cewa, ita ba Virgin bace kuma ta zubar da ciki su da dama sannan kuma bazata ita iya boye halayyarta ta banza ba domin hakan munafinci ne.

To akan wadan nan maganganun Malamin yayi nasihar sa akan Jaruma Rahama Sadau amma sai dai tun kafin ya fara ya baiwa Jaruma Rahama Sadau hakuri, indan har zancen ya kasan ce ba gaskiya bane idan kuma gaskiya ne sai tayi amfani da nasihar ta sa.

Advertising

Domin kuji gaskiyar labari akan zubda cikin da Jaruma Rahama Sadau tayi gaskiya ne ko ba gaskiya bane, sai ku kalli bidiyon dake kasa.

Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button