Advertising
Advertising
Labarai

Allah ka kare mu: An bayyana hukuncin da za’a yiwa duk wani mai kallon Fim din batsa a ranar lashira

Kallon tsaraici haramun he a shari’ar musulunci in banda na matarka ko na mijinki ballantana kuma kallon saduwa tsakanin Mazinata wannan abune mai matukar muni
sosaL

Advertising

Allah yana cewa: “Ka gayawa muminai maza su rintse idanuwansu daga kallon haram kuma su kiyaye farjinsu daga yin zina. Yan uwa mu kiyaye, duk wanda yake kallon irin wandannan abubuwa to lalle yayiwa Allah tawaye.

A wani gurin Allah yana cewa: Kada ku kusanci zina hakika ita zina Alfasha ne kuma mummunan hanyace.

Kunga saboda halakar da take cikin zina sai Allah yace kada mu kusan ceta, shi kuwa irin wannan kallon yakan sanya masu yinsa su afka cikin zina kai tsaye. Manzon Allah (S. A. W) yana cewa: “Allah ya tsinewa mai kallon
tsaraici da kuma wanda ake kallon tsaraicin nasa.

Advertising

Daga karshe ina kara jawo hankalin masu yi su tuba su daina…….!!! Dan Allah Daure ka Rubuta Amin bamusan tawa za’a karba ba.

YA ALLAH KA TSARKAKE MANA ZUKATANMU, KA KARE ZURI’AR MU DAGA AFKAWA CIKIN MUMMUNAR BALA’IN.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button