Ficaccan Mawaki Ali Jita ya bayyanawa al’umma tarihin rayuwar sa da abin data kun a shirar da yayi da shafin BBC Hausa
Kamar yadda kuka sani gidan Jaridar BBC Hausa sukan yi shira da manyan Mutane da ‘Yan Siyasa da kuma Jaruman Masana’antar Kannywood, inda suke tataunawa da su akan abin da ya shafi rayuwar su.
Ficaccan Mawakin Kannywood Ali Isah Jita wanda kowa yafi sanin sa da Ali Jita, sun shi shira da gidan Jaridar BBC Hausa a wannan shirin nasu da Daga bakin mai ita.
Inda ya bayyana tarihin rayuwar sa da yadda ya tsinci kan sa a lokacin da ya fara harkar waka, a lokacin da suke tattaunawa da BBC Hausa Ficaccan Mawakin Ali Jita ya rera wannan sabuwar wakar tasa mai taken Hassada babba tsiwo a zuciyar mai kulla ta.
Domin kuji shirar da gidan Jaridar BBC Hausa suka yi da Ficaccan Mawaki Ali Jita akan tarihin rayuwar sa da abin data kun sa tun farko har kawo yanzu, sai ku kalli bidiyon dake kasa.
Ga bidiyon nan domin ku kalla kai tsaye.