Advertising
Advertising
Labarai

Kalli bidiyon shakatawar Najlat wato murja natu ‘Yar Baba da Mijjn ta Shehu Abdullahi dan wasan kwallon kafa na Super Eagle

Kamar yadda kuka sani an yi auren Najlat Muhammad wanda kowa yafi sanin ta da Murja natu ‘Yar Baba da shahararran dan wasan kwallon kafar Super Eagle dake kasar Nageriya Shehu Abdullahi.

Advertising

To a yau kuma wata bidiyo daga Tashar “Hausapro Tv” inda muka ga sun wallafa bidiyon shakatawar Najlat Muhammad tare da Mijin nata Shehu, inda bidiyon da dauki hankulan Jama’a tare da yi musu fatan alkairi.

A cikin bidiyon an wallafa hotunan Najlat Muhammad wanda ta dauka bayan bikin nasu da Mijin ta Shehu, inda ta bayyana a cikin hoton tana mai nuna farin cikin ta a lokacin da ake daukar hoton.

Sannan a cikin bidiyin da zaku kalla wanda muka ajiye ta akasa zaku yadda Ma’auratan wato Najlat da Shehu suke shakatawar su, suma masu nuna farin ciki da jin dadin zamantakewar auren su.

Advertising

Ga bidiyon nan kai tsaye domin ku kalla.

https://youtu.be/pd0OA0Ep-oA

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button