Labaran Kannywood
Kalli sabbin hotunan tsohuwar Jarumar Kannywood Fati Muhammad bayan ta dawo harkar Fim a yanzu
Ficacciyar Jarumar Masana’antar shirya Fina-Finan Hausa ta Kannywood Fati Muhammad ta dawo Kannywood domin ta cigaba da harkar Fim, wanda a yanzu lamarin ya saura.
Bayan haka shafin Kannywood dake Instagram sun wallafa wasu sabbin hotunan Jaruma Fati Muhammad, tare da wani dan gajeren runutu kamar haka.
Lale marhaban da dawowa! jaruma Fati Muhammad tadawo fagen shirya Fina finai wadda tabar harkar fim shekaru goma sha hudu baya #kannywood.
Ga hotunan Jaruma Fati Muhammad nan domin ku kalla.