Labarai

An bayyana gaskiyar al’amari game da Rasuwar Muneerat Abdussalam malamar Mata

Kamar yadda wasu daga cikin ku suka sani a biya ne aka yi yada labarin cewa, Muneerat Abdussalam wanda ake mata lakabi da malamar mata rasu, wanda nan take labarin ya karade kafafan yada labarai.

A yau kuma mun sami wata bidiyo daga Tashar Hausapro Tv dake kan manhajar Youtube inda suka wallafa wani labari game da rasuwar Muneerat Abdussalam, kamar yadda zakuji cikekken labari idan kun kalli bidiyon.

Farkon labarin rasuwar Muneerat Abdussalam dai ya fara ne a lokacin da aka wallafa wani hoton ta tare da wani rubutu a saman hoton nata kamar haka.

Innalillahiwainnailainhirajiun with a heavy heart we wish to announce the sudden passing of Munirat Haruna Abdulsalam, popularly known as Muneerat Abdulsalam,
she was 33 years old, details would come later.

Domin kuji cikekken labarin akan rasuwar Muneerat Abdussalam wanda Tashar Hausapro Tv ta wallafa, sai ku kalli bidiyon dake kasa.

Ga bidiyon nan domin ku kalla kai tsaye.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button