Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

An bayyana wasu Jaruman Kannywood Mata wanda Adam a Zango yayi soyayya mai zurfi da su amma bai Aure su ba

Kamar yadda kuka sani Adam a Zango Ficaccan Jarumi ne a Masana’antar shirya Fina-Finan Hausa ta Kannywood, wanda yayi soyayya da ‘Yam mata da dama amma bai aute su ba.

Advertising

To a yau dai mun sami wata bidiyo daga Tashar Gasmiya24 Tv dak kan manhajar Youtube, inda a cikin bidiyon aka yi bayani akan wasu daga cikin Jaruman Kannywood Mata da Jarumi Adam a Zango yayi soyayya da su amma bai aure su ba.

A cikin bidiyon da zaku kalla zaku ga Jaruman da aka yi bayanin soyayyar da suka yi da Jarumi Adam a Zango basu wuce su uku 3 ba, inda.

Inda ko wacce daga cikin su ake nuna hoton ta tare da Jarumi Adam a zango ana bayanin tsawon lokacin da suka dauka suma soyayya, amma Allah bai nufe su da yin Aure ba.

Advertising

Domin kusan wadan nan Jaruman Mata na Kannywood da Adam a Zango yayi soyayya mai zurfi da su amma ba tare da ya auri daya daga cikin su ba, sai ku kalli bidiyon dake kasa.

Ga bidiyon nan domin ku kalla kai tsaye.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button