Labaran Kannywood

Kalli sabbin hotunan Jaruma Rahama Sadau wanda ta wallafa na murnar zagayowar ranar haihuwar ta

Ficacciyar Jarumar Masana’antar Kannywood da Nollywood Rahama Sadau ta wallafa wasu sabbin hotunan ta wanda ta dauka na zagayowar ranar haibuwar ta.

Kamar yadda kuka sani Rahama Sadau ta tayi fice wajan wallafa hotunan da Jama’a suke yawan tofa albarkacin bakin su, duba da yadda take daukar hotunan nata cikin wani yanayi.

Tashar Hausapro Tv dake kan manhajar Youtube ita ta wallafa wadan nan sabbin hotunan na Jaruma Rahama Sadau, wanda ta dauke su a ranar murnar zagayowar shekarun haihuwar ta.

Ku kalli bidiyon dake kasa domin ganin sabbin hotunan da Jaruma Rahama Sadau ta dauka na murnar zagayowar shekarun haihuwar ta.

Ga bidiyon nan domin ku kalla.

Sannan kuma ga wasu daga cikin sabbin hotunan data wallafa na murnar zagayowar shekarun haihuwar ta.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button