Advertising
Advertising
Labarai

Malamai sun fara magana akan wallafar da Nazir Sarkin waka yayi kan cewa akwai ayar da tace Miji ya daki Matar sa idan tayi laifi

Malamai sun fara shiga maganar Nazir sarkin waka akan maganar ayar dukan mata daya wallafa.

Advertising

Daga karshe dai Malamai sun shiga wannan maganar da Nazir sarkin waka ya wallafa a shafin sa na sada zumunta Instagram akan dukan mata, wanda har yanzu ana nan ana ta cece-kuce a kai.

Idan baku manta ba mun kawo muku wani labari wanda Nazir sarkin waka ya wallafa wata aya da take cikin Alkur’ani, wanda take cewa Miji zai iya dukan Matar sa idan bukatar hakan ta taso.

Hakika wannan wallafar da Nazir sarkin waka yayi ta haddasa babban cece-kuce, inda har wasu ma suke fadawa Nazir sarkin wakar bakaken maganganu.

Advertising

Domin kuji cikekken wannan labarin akan maganar da Malamai suka fara yi game da wallafar da Nazir sarkin waka yayi, akan cewa Miji zai iya dukan Matar sa idan tayi masa laifi.

Ga bidiyon nan domin ku kalla.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button