Labarai
Yaron da Matar Baban sa ta daure shi a turken dabbobi har ya fara cin kashin sa ya sami lafiya za’a mai da shi gida
Idan baku manta ba dau a watannin baya anyi ta tashin hankali biyo bayan ganin bidiyon wani waro da aka daure a turken dabobi har ya fara cin kashin sa, wanda aka dora laifin akan matar baban sa daga karshe aka kamo ta akai tayin rigima.
Advertising
Da masu kare hakkin dan adam da kuma sauran kungiyoyin sa kai inda a karshe Matar Gwamnan Jihar Kebbi ta shiga maganar.
Domin kuji cikekken labari akan yaron da aka daure a turken dabbobi sai ku kalli bidiyon dake kasa wanda Tashar Tsakar gida dake kan manhajar Youtube ta wallafa.
Ga bidiyon nan domin ku kalla.
Advertising
Advertising