Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Na taba auren marigayi Rabilu Muda Ibro har ma muka haifi Jariri da shi, cewar Jaruma ‘Yar auta ta shirin Gidan Badamasi

A cikin wannan shirin na Daga bakin mai ita wanda shafin BBC Hausa suke yin shira da Jaruman Kannywood akan tarihin rayuwar su da abin da ta kun sa, da kuma kalubalen da suke fuskanta a harkar su ta Fim.

Advertising

T a wannan lokacin kuma BBC Hausa sun yi shira da Jarumanr Masana’antar Kannywood wacce tayi fice a shirin nan mai dogon zango Gidan Badamasi wato Hauwa Garba wacce aka fi sani da ‘Yar auta.

Jarumar ta amsa tambaoyoyi da dama da suka shafi rayuwar ta da kuma harkar su ta Fina-Finai a lokacin da suke tattaunawa da gidan Jaridar BBC Hausa.

A cikin shirar tasu Jaruma ‘Yar auta ta bayyana cewa: ta taba auren marigayi Rabilu Musa dan Ibro har ma suka haifi Jariri amma sai dai Jaririn ya rasu.

Advertising

Sannan ta kara da cewa: A yanzu haka tana da wata Budurwar ‘Yar wacce take shirin fitowa a harkar Fim kwannan nan.

Domin kuji cikekkiyar shirar da gidan Jaridar BBC Hausa suka yi da Jaruma Hauwa Garba wato ‘Yar auta kuma wacce ake kira da Sabira a cikin shirin Gidan Badamasi, sai ku kalli bidiyon dake kasa.

Ga bidiyon nan domin ku kalla kai tsaye.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button