Labaran Kannywood
Tsohon Mijin Jaruma Momee Gombe Adam Fasaha zai Angwance da Jarumar shirin Izzar so Nana wato Minal Ahmad
Mawakin Masana’antar shirya fina finai a kannywwod adam fasaha wanda yake tsohon mijin jarumar masana’anar kannywood ce maimuna Abubakar Gombe wanda ankafi sani da momee Gombe zai angon ce.
Advertising
Adam fasaha har yanzu dai bai bar masana’antar ba inda munka samu hotunan kafin aure wanda a turanci ake kiransu da ‘pree wedding pictures’ da Minal Ahmad wanda take cikin shiri mai dogon zango Izzar so inda take amsa sunan Nana.
Tashar duniyar kannywood tayi kokari kawo rahoton bidiyon wajen daukar hoton amaren nan in sha Allah kamar yadda zaku kalla da idonunku.
Kalli cikekkiyar bidiyon.
Advertising
Sannan kuma ga zafafan hotunan da suka wallafa “Pree Wedding Picture” wanda a Hausance ake kiran sa Hotuna kafin aure.
Advertising
Allah ya kyauta
Allah ya kamu da rai da lafiya