Labaran Kannywood
Labarina Season 4 Episode 10 Original

Kamar yadda kuka sani a yau Juma’a ne za’a haska muku shirin Labarina mai dogon zango, wanda za’a haska zango na hudu 4 kashi na goma 10 wanda a turance ake cewa, Season 4 Episode 10.
Kalli shirin Labarina Season 4 Episode 10.