Advertising
Advertising
Wakokin Hausa

Sadiq Saleh – Darasul Auwal (New Album 2023).

Sadiq Saleh – Darasul Auwal (New Album 2023).

Sadiq Saleh Fitacen mawakin Hausa wanda ludayin su ke kan daho ya saki wani Sabon Album dinsa mai taken suna “Darasul Auwal” .

Advertising

Mawakin dai ya shahara wajen sakin wakokin Soyayya da nishadantarwa, inda a wannan lokacin ma ya sakar muku mai zafi. Zan so ace Kun saurari wannan waka domin tayi dadi sosai.

Zaku iya saurara wannan waka ko kuma kuyi Download dinta ta hanyar dannawa.

Ku cigaba da Hausadailynews.com domin samun wakoki da labarai a koda yaushe mungode.

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button