Labarai
Subahanallah: yadda wata Mata ta hada Maza da Mata waje daya take jagorantar su Sallar Juma’a
A yau ne muka sami wata wallafar bidiyon daga tashar Gaskiya24 Tv dake kan manhajar Youtube inda a cikin bidiyon muka ga yadda wata ta jagoranci Sallar Juma’a tare da Maza da Mata.
Advertising
A cikin bidiyon zaku yadda Maza da Mata suka hadu a waje guda tare da yin sahu inda ita kuma wannan matar ta shiga gaba take jagorantar su yin Sallar Juma’a.
Domin ku kalli yadda wannan matar ta jagoranci Maza da Mata sallar Juma’a, sai ku kalli bidiyon dake kasa.
Ga bidiyon nan domin ku kalla kai tsaye.
Advertising
Advertising