Advertising
Advertising
Labarai

Yadda aka tafka muhawara tsakanin Sheikh Kabiru Gombe da Young Ustaz akan kin yiwa Buhari magana sabida matsalar tsaron Kasa

A yanzu ne muka sami wani faifai bidiyo daga tashar Tsakar gida dake kan manhajar Youtube inda a cikin bidiyon ake kafta muhawa tsakanin Malami biyu.

Advertising

Sheikh Kabiru Gombe da kuma Young Ustaz wadan nan Malamai biyun suke suka kafta muhawara akan wata maga kan cewa, anki yiwa Shubagan Kasa Muhammad Buhari magana akan matsalar tsaron Kasa.

Young ustaz yake cewa: lokacin Goodluck Mutane suna cewa shine matsalar tsaro sabida Boko Haram ta ta’addabi al’umma, wanda a lokacin Mutane suke ta yiwa Goodluck alu-Qunut har ma Jama’a suke ta cewa Allah ya baiwa buhari mulkin ko ba Alkhairi ba.

Domin kuji cikekkiyar muhawarar da aka yi tsakanin Sheikh Kabiru Gombe da Young Ustaz, sai ku kalli bidiyon dake kasa.

Advertising

Ga bidiyon na domin ku kalla kai tsaye.

Advertising

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button