Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

An kama Barawon daya sace Motar Jaruma Halima Atete wanda kudin Motar zai kai naira Miliyan daya da dubu dari biyar 8.5M

Kamar yadda wasu daga cikin ku suka sani wani kasurgumin Barawo ya sace Motar Jarumar Masana’antar Kannywood Halima Atete.

Advertising

To a yau kuma mun sami wata wallafa daha Tashar Tsakar gida dake kan manhajar Youtube, inda a cikin bidiyon muka sami labarin cewa.

An gano kasurgumin Barawon da ya sace Motar Jaruma Halima Atete wanda Motar ta kasance mai tsada sosai, domin ta kai kimanin naira Miliyan takwas da dubu dari biyar 8.5M.

Bayan kama barawon Motar Jaruma Halima Atete da aka yi an yi shira da shi game da satar wannan Motar Jarumar da yayi.

Advertising

Domin kuji cikekken labari da kuma shirar da aka yi da Barawon Motar Jaruma Halima Atete, sai ku kalli bidiyon dake kasa.

Ga bidiyon nan kai tsaye domin ku kalla.

Advertising

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button