Advertising
Advertising
Labarai

Batun yiwa Shugaba Buhari uzuri akan matsalar tsaron Nageriya ya kare sabida yana tare da maciya amana, Daga Datti Assalafy

Batun uzuri akan tsaro ya kare: Daga shahararran marubuci Datti Assalafy.

Advertising

Ina kara jaddadawa maigirma shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gaza a fannin tsaro da dakile hauhawar farashin kayan abinci dana masarufi a Nigeria.

Ba zamu sake yiwa Shugaba Buhari uzuri akan tsaro da price control ba har sai munga kokarin da yayi a zahiri wajen magancewa, wannan ba yana nufin mun dena kaunar Shugaba Buhari ba ko mun dawo daga rakiyar Shugaba Buhari ba.

Muna tare da Buhari kuma muna kaunar sa sabida Allah Shugaba Buhari yana cikin jarrabawa, ya hadu da makirci azzalumai maciya amana da masoyan karya, idan masoyin ka ya shiga cikin jarrabawa ko matsala ba’a gudun sa zamasoyan karya.

Advertising

Muna rokon Allah Ya shiryar mana da Shugaba Buhari, Allah Ya nuna masa hanyar gaskiya Ya bashi ikon binta.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button