Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Daraktan shirin Labarina Malam Aminu Saira ya baiwa Mutane mamaki kan wani sabon tsari daya fitar a cikin shirin Labarina

Yabon Gwani yazama dole Malan Aminu Saira sai godiya munyi korafi kaduba mana.

Advertising

kamar yadda kuka sani Malam Aminu Saira shi ne Daraktan shirin Labarina mai dogon zango wanda a yanzu haka shirin ya zagaya ko’ina a fadin Arwwacin Nagriya, sannan kuma shirin ya sami daukakar da al’umma basu yi zaton zai samu ba.

A wannan lokacin Daraktan shirin Malam Aminu Saira ya sami yabo daga wajan al’umma masu kallon shirin nasa duba da yadda ya shigar da wani tsari cikin shirin, wanda al’umma masu kallon shirin kamar tsarin daya da aka dora shirin a kai bazai sauya ba.

To a yanzu kuma sai Daraktan shirin na Labarina Malam Aminu Saira ya sauya tsare-tsare a cikin shirin nasa inda al’umma masu kallon shirin suka masa godiya tare da yaba masa sabon tsarin da ya fitar.

Advertising

Kamar yadda muka sami bayanin sabon tsarin da Darakta Malam Aminu Saira ya fitar daga shafin “Rariya Hausa dake dandalin Facebook.

1- Shirin Labarina Na Satinnan ya kayatar sosai Abale da Ali At work Sun kira Presido Sungaya masa Sumayya ta mutu Dalilin da ya sanya Presido yadawo gida kenan.

2- Presido Yadawo Kuma Yana Neman hanyar da zaiyi Laifi domin ya koma gidan yari ya kashe baba Dan Audu.

3- Baba Rabiu dake gidan yari yahadu Baba Dan Audu Ashe sun San Juna Kuma Yaron baba Dan Audu ne.

4- Daga karshe de masu Satar mutane na ainihi sun kira babar Sumayya tayi magana da ita Kuma Sumayya tace aje gurin Sarkin Waka konawa suke so abasu.

Dan haka mutari juma’a maizuwa domin kallon wannan cakwakiyar.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button