Advertising
Advertising
Labarai

Malam Murtala Bello Sokoto ya ragargaji Gwamna Tambuwal akan kashe-kashen rayukan Mutane da ake a Jihar Sokoto

Har yanzu dai Malamai suna aika zafafan magangamu ga shugabannin Nageriya akan matsalanr tsaro da kuma kashe-kashen Mutanen da ake da babu gaira babu dalili.

Advertising

A yau ma mun sami wani faufau bidiyon daga tashar “Nagudu Tv” dake kan manhajar Youtube, inda Shahararran Malamin addinin Musulinci Sheikh Murtala dake Juhar Sokoto ya yayi zazzafan martani ga Gwamna Tambuwal akan kashe rayukan da ake a Sokoto.

Wanda a yanzu haka kafafan yada labarai babu abin labarin da yake yawan wallafawa sai na ta’addancin dake faruwa a yanzu, inda al’ummar Arewa suka hasala da kuma niyyar fitowa zanga-zanga idan har shugabanni basu yi wani yunkuri akai ba.

Kalli bidiyon dake kasa domin kaji martanin da Malam Murtala Sokoto ya yiwa Gwamna Tambuwal akan kashe rayukan al’umma da ake a Jihar Sokoto.

Advertising
https://youtu.be/opJgu6WaWAM

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button