Advertising
Advertising
Labarai

Malaman addini da Jaruman Masana’anyar Kannywood sun aikawa Shugaba Buhari zazzafan sako akan kashe ‘Yan Arewa

Jaruman Masana’antar Knannywood da Malaman addini sun budewa Bubari wuta akan matsalar rashin tsaro.

Advertising

Jaruman Masana’anyar Kannywood da Malaman addini sun bayyana fushin su akan halin da ake ciki na kashe-kashen rayuka a Nageriya, musamman bangaren Arewacin Kasar.

Hakika zamu iya cewa a yanzu fa tura ta kai bango domin kuwa a gaba daya ilahirin kafafan sadarwa babu abin da yake yawo kamar maganganun Mutanen da suke nuna fushin su, da nuna rashin jin dadin su akan kashe bayin Allah da ake tayi a Arewacin Kasar ta Nageriya.

Tabbas kuma zamu iya cewa: Masu fada aji sun shiga cikin wannan magana, domin kuwa Malamai da Jaruman Masana’antar Kannywood duk sun bayyana fuahin su akan al’amarin.

Advertising

Malami da dama sun aika zazzafan sako zuwa ga shugaban Kasar ta Nageriya Muhammad Buhari, sai dai zamu kawo muku maganganun Sheikh Muhammad Nuru Khalid wanda ake masa lakabi da Digital Imam, da kuma maganganun Sheikh Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo.

Domin kuji cikekken labari da kuma maganganun wadan nan Malaman guda biyu 2 da wato, Sheikh Muhammad Nuru Khaid da kuma Sheikh Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo, sai ku kalli bidiyon dake kasa.

Ga bidiyon nan domin ku kalla kai tsaye.

https://youtu.be/Qzr4kASCIQA

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button