An bayyana wasu daga cikin Jaruman Kannywood Mata da suka Auri fitattun ‘Yan wasan Kwallon Kafa na Nageriya
Kamar yadda kuka sani wasu daga cikin Jaruman Masana’antar Kannywood Mata sun kasance Ma’aurata ga wasu Fitattun ‘Yan wasan Kwallon Kasa na Nageriya “Super Eagle”
Idan bazaku manta ba a kwanakin baya Shahararran dan wasan Kwallon Kafae Super Eagle dake Nageriya Muhu Abdullahi, ya auri Jarumar Kannywood Najlat wacce aka fi sanin da Murjanatu ‘Yar Baba.
Sai kuma Ficacciyar Jarumar shirin Labarina mai digon zango Maryam Wazeery wacce aka fi sanin ta Laila a cikin shirin na Labarina, ita ma a kwanan nan ta auri daya daga cikin ‘Yan wasan Kwallon Kafa na Kungiyar Super Eagle mai suna Tijjani Babangida.
Domin kuji cikekken labari akan Jaruman Masana’antar Kannywood Mata da suka auri ‘Yan wasan Kwallon Kafa na Kungiyar Super Eagle dake Nageriya, sai ku kalli bidiyon dake kasa.
Ga bidiyon nan domin ku kalla kai tsaye.