Labarai
Duk mai imani sai ya zubda hawaye idan yaji bayanin da wani bawan Allah yake akan rashin imanin da masu garkuwa da Mutane suka aikata
A cikin wani faifai bidiyo da muka samu dag tashar Gaskoya24 Tv dake kan manhajar Youtube, mun tsinkayi wani labarin abin tausayawa a cikin bidiyon.
Advertising
Wanda duk mak imani zai iya zubda hawaye idan ya saurari abin da wani bawan Allah yake fada a cikin bidiyon.
Domin kuji bayanin da Mutumin yake a cikin bidiyon wanda ya kamata a tausaya akan bayanin da yake, sai ku kalli bidiyon dake kasa.
Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla kai tsaye.
Advertising
Advertising