Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Ina mika godiya ta ga Mutanen da suka tayani da addu’a Allah ya tseratar da Mahaifiya ta daga harin masu garkuwa da Mutame, inji Jaruma Samha M Inuwa

Kamar yadda a jiya muka kawo muku labari aka yadda masu garkuwa da Mutame suka tsare Mahaifiyar Jarumar Masana’antar Kannywood Samha Nura M Inuwa.

Advertising

Wanda har Jarumar ta fito take neman addu’ar ‘Yan uwa da abokan arziki akan Allah ya kubutar da Mahaifiya ta daga harin masu garkuwa da Mutanen.

To a yau kuma mun sake samin wata wallafa da Jaruma Samha tayi a shafin ta na Sada zumunta Instagram inda take bayyana cewa, tana yiwa kowa da kowa fatan alkari akan taimaka mata da aka yi da addu’a har Allah ya kubutar da Mahaifiyar ta daga harin da masu garkuwa da Mutane suka kai musu.

Ga bidiyon nan domin ku kalla kuji cikekken bayani daga bakin Jaruma Samha Nura M Inuwa.

Advertising

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button