Advertising
Advertising
Labarai

Kalli zafafan hotunan Diyar Gwamnan Jihar Baushi tare da mijinta Masha Sheriff

A watan Yuli shekara ta 2021 aka daura auren ‘Yar gidan Gwamnan Jihar Bauchi Zahra Bala Muhammad, wanda a yanzu Ma’auratan suke nuna farin cikin su.

Advertising

Inda suka wallafa wasu kyawawan hotunan su yayin da suke gudanar da shagalin auren su.

Fatima Zara wanda ta kasance Diya ga Gwamnan Jihar Bauchi Bala Muhammad, tare da masoyin ta kuma abokin rayuwar ta Masha Sheriff sun saki sabbin hotunan su.

Rahoto ya bayyana cewa: Tun a watan Yuli na wannan shekarar da muke ciki aka daura auren Fatima Zahra da angonta Masha Sheriff, ba tare da gudanar da manyan shagulgula ba.

Advertising

Ga sabbin hotunan nasu a kasa domin ku kalla.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button