Advertising
Advertising
Labarai

Ai’sha Yesufu jajircacciyar Matar nan da take kokarin ganin an samar da zaman lafiya a Arewa ta fitar da sabuwar sanarwa ga al’umma

Kamar yadda kuka sani Ai’sha Yesufu wata mata dake Arewacin Nageriya wanda ako da yaushe take kokarin ganin an sami zaman lafiya da cigaba a Arewacin Nageriya.

Advertising

Bayan haka tana yawan jan hankali ga shugabannin Arewa dasu wucewa al’ummar su gaba wajan samar musu da zaman lafiya da kuma ayyukan yi.

Ai’sha Yesufu jajircacciyar Macace wanda ako da yaushe burin ta kawai taga an sami zaman lafiya da cigaba a Kasar Nageriya Musamman Arewacin Kasar.

To a yau kuma Ai’sha Yesufu ta sake fitar da wata sanarwa kamar yadda zakuji sabuwar sanarwar da yi a cikin bidiyon dake kasa.

Advertising

Domin kuji sabuwar sanarwar da Ai’sha Yesufu ta fitar a wannan karon sai ku kalli bidiyon da muka saka muku a kasa.

Ga bidiyon nan domin ku kalla kai tsaye.

https://youtu.be/FEkmdUY326U

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button