An bayyana wasu banbance-banbance da fifiko a tsakanin fitattun Mawakan Kannywood Nura M Inuwa da Umar M Shareef
Masana’antar shira Fina-Finan Hausa ta Kannywood tana dauke da tarin Jaruma da kuma Mawakan da suka sharaha a Arewacin Nageriya wanda har yanzu a cikin Masana’antar ba’a sami wani Mawaki da ya kaisu ba.
A cikin wani bidiyon da Tashar Gaskiya24 Tv suka wallafa akan manhajar Youtube munga yadda aka nuna wanu fifiko a tsakanin Fitattun Mawakan Kannywood, Nura M Inuwa da kuma Umar M Shareef.
Kamar yadda kowa ya sani wadan nan Mawakan su biyu kaf Masana’antar Kannywood babu wani Mawaki da ya sha gaban su tsawon shekaru da dama, wanda har yanzu yanzu tauraruwar su bata daina harkawa ba.
A cikin bidiyon zakuji yadda ake banbance wani fifiko a tsakanin wadan nan Mawakan wato Nura M Inuwa da Umar M Shareef, inda ake bayyana wasu abubuwa da Nura M Inuwa yafi Umar M Shareef, shima Umar M Shareef ake bayyana abubuwan da yafi Nura M Inuwa.
Domim kuji wannan fifikon da ake bayyanawa a tsakanin wadan nan Fitattun Mawakan na Masana’antar Kannywood, Nura M Inuwa da Umar M Shareef sai ku kalli bidiyon dake kasa.
Ga bidiyon nan domin ku kalla kai tsaye.