Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Bidiyon Jarumi Adam a zango tare da Muneerat Abdussalam wanda take koyar da kwancin aure ya janyo cece-kuce

A Lokacin da mutane su ka dinga musanta batun yayin da wasu kuma suke ta yaba masa sannan kuma ana matukar ganin darajar jarumin bisa taimakon da yake yi wa abokan sana’arsa idan sun shiga cikin matsala.

Advertising

Wanda hakan yake matukar kara masa girma da kima da mutunci a idon Duniya baki daya duk da kasancewar sa mawaki kuma mai shirin Fim din Hausa.

Sai dai a bangaren Muneerat Abdulsalam wacce aka fi sani da Lumansi wanda take tallar kuyar da yadda za’a yi kwancinyar aure ba haka bane, domin mutane da dama ba sa ganin mutuncin ta a kafafen sada zumunta musamman ma Youtube.

Sabida yadda take bayyanar da dukiyar fulaninta a waje ya yin da take daukar bidiyoyi, sannan tana bayyana a YouTube da Facebook tana koyar da kwanciyar aure babu kunya balle tsoron Allah.

Advertising

A shekarar data gabata Muneerat Abdussalam har bayyana tayi a wani bidiyo inda take cewa, ta bar musulunci wanda hakan ya yi matukar tayar da kura.

Ga cikekkiyar bidiyon nan a kasa domin ku kalla kai tsaye.

https://youtu.be/SORZPo0QRJI

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button