Labaran Kannywood
Kalli kyawawan hotunan Mawaki Abdul D One tare da Amaryar sa wanda suka dauka a wajan shagalin bikin auren su
Kamar yadda kuka sani Abdul D One Ficaccan Mawaki ne a Masana’antar shirya Fina-Finan Hausa ta Kannywood, wanda bayan kwana biyu da suka wuce ya wallafa hotunan sa tare da na zankadediyar Budurwar sa wanda zai aura a shafin sa na sada zumunta Instagram.
Advertising
To a yau kuma mun sake samin zafafan hotunan Mawaki Abdul D One tare da Amaryar sa wanda aka daura musu aure a cikin wannan watan da muke ciki. December 12/12/2021.
Wanda bayan daurin auren nasu aka gudanar da shagalin biki kamar yadda aka saba yiwa kowani Jarumi na Masana’antar Kannywood a lokacin da auren sa ya taso.
Ga hotunan nasu a kasa domin ku kalla.
Advertising
Advertising