Labaran Kannywood
Kalli yadda aka gudanar da shagalin bikin Mawaki Abdul D One da Amaryar sa Salma Fresh
A dazu ne muka wallafa muku hotunan Mawakin Kannywood Abdul D One tare da Amaryar sa wanda suka dauka a wajan shagalin bikin su.
To a yanzu kuma mun kawo muku bidiyon shagalin bikin Mawakin Kannywood Abdul D One inda zakuga irin cashewar da aka yi a wajan shagalin bikin nasu, kamar yadda aka saba cashewa a lokacin da ake auran wasu daga cikin Jaruman Kannywood.
Wannan bidiyon mun samo tane daga Tashar “Tsakar gida” dake kan manhajar Youtube, zaku iya kallon bidiyon dake kasa domin kuga yadda aka gudanar da shagalin bikin Mawaki Abdul D One.
Ga bidiyon nan a kasa domin ku kalla.