Advertising
Advertising
Labarai

Yadda wata mata marar imani tayiwa ‘Yar kishiyar ta aski sannan kuma ta zuba mata ruwan zafi akan ta tare da dukan ta

Wata mata a Jihar Sokoto dake Arewacin Nageriya ta aikata mummunan laifi akan wata Budurwa ‘yar kishiyar ta, inda ta ruba mata ruwan zafi a jikinta wanda hakan yayi sanadiyyar samin koniya a jikin Budurwar.

Advertising

Budurwar mai suna Hafsa ta kasance marainiya wanda Mahaifiyar ta ta rasu tsaron shekaru, bayan rasuwar Mahaifiyar ta ne sai kishiyar Mahaifiyar ta take azabtar da ita tun tana katama.

Kishiyar Mahaifiyar Hafsa ta kasance ako da yaushe tana azabtar da Hafsa inda har ta aske mata gashin kanta sannan kuma ta zuba mata ruwam zafi akan nata, sannan kuma ta bita da duka.

Ku kalli hotunan dake kasa domin kuga yadda jikin Buduwar mai suna Hafsa ya sille ta dalilin ruwan zafin da kishiyar Mahaifiyar ta ta zuba mata, sannan kuma tayi mata aski.

Advertising

Ga hotunan a kasa domin ku kalla.

Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button