Labarai

Yanzu-Yanzu: Masu garkuwa da Mutane a Nageriya sun bayyana dalilin da yasa baza su daina sace Mutame ba

Masu garkuwa da Mutane a Nageriya sun bayyana dalilin da yasa baza su daina sace Mutane ba.

Wani kasurgumin mai garkuwa da Mutane a Jihar Zamfara ya bayyana makasudin abin da yasa baza su daina satar Mutane ba a Nageriya.

Wannan tashin hankalin da mai yayi kama a lokacin da ake tsaka da alhinin abubuwan dake faruwa a Arewacin Nageriya, nayin garkuwa da Mutane da kuma kashe-kashen bayin Allah.

Sai gashi kuma wani mai garkuwa da Mutane ya sake yin wata magana wadda ta firgita Mutame.

Shin wai masuyin garkuwa da Mutane sun fi karfin Gwamnatin ne?, idan kuma ba haka mai yasa har yanzu an kasa shawo kan matsalar su?.

A halin yanzu dai sakonnin ‘Yan Nageriya sun gama cika kunnen Shugaban Kasa Muhammad Buhari, domin kuwa kusan kowa a wannan lokaci ya bayyana bacin ran sa akan abubuwan da suke faruwa a Arewacin Nageriya.

Malam addini, Jaruman Kannywood, Talakawa, masu kudi, Yara da Manya, kusan kowa ya aika sakon sa ga Shugaban kasa akan wannan tashin hankalin da ake ciki a Nageriya, musammman ma bangaren Arewacin Kasar.

Domin kuji cikekken bayani akan dalilin da yasa masu garkuwa da Mutane suka bayyana cewa baza su daina sace Mutane ba, sai ku kalli bidiyon dake kasa.

Ga bidiyon a kasa domin ku kalla kai tsaye.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button