Advertising
Advertising
Labaran Kannywood

Video Aisha Najamu Wanda yake nuna Mutuwar Nura Mustapha bata saki jarumar ba.

Allahu Akbar har yanzu ana ta kukan rashin abokin aiki wanda mutuwar sa ta daga hankula da yawan jarumai da daraktoci.

Advertising

Mutuwar nura ta daga min hankali kuma ban taba jin zafin mutuwar data kai wannan ba Aisha najamu ta wallafa wani rubutu da kuma wani faifan video da inda take cewa;

Ina kewanka yaya nura Ubangiji Allah muna rokon ka kasa ya huta Allah yasa chan tafiye maka nan bansan randa zandaina kukan rashin ka ba Allah kajikan nura mustafa waye Allah kamasa rahama Allah ka haskaka masa kabarinsa Alfarman salatin annabi (S.A.W) Allah kabamu hakuri, Innalillah wainna ilaihirrajiun innalillah wainna ilaihirrajiun.

Jarumar ta kuma dora wani Bidiyo da ake yiwa jarumin addu’a samun tsira wanda ke sanye da hotan jarumin.

https://www.instagram.com/tv/Cf5BlRrDmA1/?igshid=YmMyMTA2M2Y=

Advertising
Advertising

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button